Download a new gospel song "MAFAKATA" by the fast rising gospel singer Jonathan Pam Focus. As produced by Manas Ayuba.
DOWNLOAD_HERE Mafakata_Pam_Focus.mp3
As you download and listen, do well by sharing with others the good news.
Psalms 33:20
Our soul waits for the Lord; He is our help and our shield.
MAFAKATA JONATHAN PAM FOCUS (LYRICS)
Stanzer
Na Samu wurin zama a cikin mafaka ta
Na Samu wurin hutu a cikin mafaka ta
Na Samu wurin rayuwa a cikin mafaka ta yeah
Yesu shi ne mafaka ta
Na Samu wurin buya a cikin mafaka ta Nasamu wurin tsaro a cikin mafaka ta
Na Samu cikeken bege a cikin mafakata yeah yesu shine mafaka ta
CHORUS
mafakata... da wurin zama na 2x yesu ne mafaka ta.. da wurin zama na..
Yesu ne mafaka ta da wurin buya na
Lalala.... Lalalalalala
Lalala.....
Lalalalalala
Yesu ne mafaka ta da wurin zama na
Yesune mafaka ta.. da wurin buya na
Mafakata da wurin zama na mafakata da wurin zama na
Yesu ne mafaka ta.. da wurin zama na
Yesu ne mafaka ta
da wurin buya na.

