DOWNLOAD > GYARA NIGERIA BY SAMUEL IBRAHIM WAKDON || FT. MAPTI ||
0
March 10, 2022
Nigeria as a nation needs more of our prayers, not criticism as it used to be.
Download this song "Gyara Nigeria" which table some issues Nigeria is facing before God for his intervention.
DOWNLOAD_HERE Gyara_Nigeria_Samuel_Ibrahim.mp3
FULL LYRICS BELOW 👇
[LYRICS] ALLAH KA GYARA NIGERIA
By Samuel Ibrahim Wakdon Ft. Maptiyi
O.......oh iye....e,e, hmmm, oh,oh.......ye, iye..eh....ye, iye..e,e,eh.....o,o...., Warkadda Nigeria (8x)
Allah ka gyara Nigeria (respond..Kasarmu ta gado ce...) Allah ka gyara Nigeria (respond.. Kasarmu ta gado ce...)
Yesu ka gyara Nigeria (respond.. Kasarmu ta gado ce)
Yesu ka gyara Nigeria (respond.. Kasarmu ta gado ce) I'm Yesu ka gyara Nigeria Kasarmu ta gado ce)
Allah ka Gyara Nigeria (Kasarmu ta gado ce) Call..Yesu gyara Nigeria ( Kasarmu ta gado ce)Call.. Allah ka Gyara Nigeria ( respond.. Kasarmu ta gado ce)
Ya Yesu ka Gyara Nigeria (respond..karka barmu mu hallaka),,,,,,
VERSE 1. A Nigeria, Ana kace-kace a koina, a Nigeria (respond..Yesu kayi Mana jinkai) A Nigeria koina sai ka ji zancen mutuwa, a Nigeria (Yesu kayi Mana jinkai) BRIDGE...Hawayenmu suna ta zubowa kamar ruwan sama, a Nigeria oh Allah share Hawayenmu (2x), Ina zamu boye-ina zamu boye-a Ina zamu boye da irin Zama ninnan.Chorus..Call...Yesu ka Gyara Nigeria (respon...Kasarmu ta gado ce) Call.. Yesu ka Gyara Nigeria ( respond.. Kasarmu ta gado ce)Call..Ubangiji ka Gyara Nigeria (respond.. Kasarmu ta gado ce)Call..Ya Allah ka Gyara Nigeria (respond.. Kasarmu ta gado ce)Call.. Yesu ka Gyara Nigeria (respond.. Kasarmu ta gado ce)Call... Yesu ka Gyara Nigeria (respond.. Kasarmu ta gado ce) Call.. Yesu ka Gyara Nigeria (respond.. Kasarmu ta gado ce)Call.. Ubangiji ka Gyara Nigeria (karka barmu mu hallaka)VERSE 2. Nigeria ta Zama abin tausayi, Nigeria,, Nigeria Muna fama da shugabanai Nigeria (respond.. Yesu kayi Mana jinkai),,Tallakawa kullayomi suna ta Shan wahala a Nigeria (respond.. Yesu ka Yi Mana jinkai) Hakin Tallakawa kullum Ana dannewa Nigeria (respond.. Yesu kayi Mana jinkai),,, BRIDGE.. Ina zamu boye, Ina zamu boye, a Ina zamu boye da irin Zama ninnan... Ina zamu boye, Ina zamu boye, a Ina zamu boye Yesu zo ka taimakemu.Chorus..Call.. Allah ka Gyara Nigeria (respond.. Kasarmu ta gado ce)Call.. Allah ka Gyara Nigeria (respond.. Kasarmu ta gado ce) Call.. Yesu ka Gyara Nigeria (Kasarmu ta gado ce)Call.. Ubangiji ka Gyara Nigeria (respond.. Kasarmu ta gado ce) Call..Yesu ka Gyara Nigeria (respond.. Kasarmu ta gado ce)Call.. Yesu ka Gyara Nigeria (respond.. Kasarmu ta gado ce)Call.. Ubangiji ka Gyara Nigeria (Kasarmu ta gado ce) Call..Ya Yesu ka Gyara Nigeria (respond... karka barmu mu hallaka.VERSE3.Oh Allah share Hawayenmu mun kassa ga darajan ka gama duk wand ya Kira ga sunan ka za ka ji shi ka Kuma amsa. A madadin Nigeria na Kira ga sunan ka kaji adu'a ka Kuma amsa,, A madadin Nigeria na Kira ga sunan ka kaji adu'a ka Kuma amsa. Warkadda Nigeria (16x) Chorus..Call.. Allah ka Gyara Nigeria (respond.. Kasarmu ta gado ce)Call.. Allah ka Gyara Nigeria (respond.. Kasarmu ta gado ce)Call..Yesu ka Gyara Nigeria (respond.. Kasarmu ta gado ce) Call..Ya Yesu ka Gyara Nigeria (Kasarmu ta gado ce) Call..Ya Allah ka Gyara Nigeria (respond.. Kasarmu ta gado ce) Call.. Ubangiji ka Gyara Nigeria (respond.. Kasarmu ta gado ce) Call..Ya Allah ka Gyara Nigeria (Kasarmu ta gado ce)(respond.. Kar ka barmu mu hallaka). Chorus.. Call.. Allah ka Gyara Nigeria (respond.. Kasarmu ta gado ce) Call.. Allah ka Gyara Nigeria (respond.. Kasarmu ta gado ce) Call.. Allah ka Gyara Nigeria (respond.. Kasarmu ta gado ce) Call.. Allah ka Gyara Nigeria (Kasarmu ta gado ce) Call.. Allah ka Gyara Nigeria (respond.. Kar ka barmu mu hallaka)