DOWNLOAD MUSIC || KA ISA BY SAMUEL IBRAHIM WAKDON || FEATURING MAPTI BAKO ||

Samuel Ibrahim Wakdon is a Plateau born gospel musician with much passion and enthusiasm for the Kingdom music. His zeal towards becoming great in the music sector is commendable. Touch the coloured link below to het the song straight to your phone. DOWNLOAD_HERE Ka_Isa_Samuel_Ibrahim.mp3 Download, listen, share the music to others and remain blessed.
For advert placement, music ipload & promo. Contact Middlebeltloaded on 08032595226 FULL LYRICS - KA ISA || SAMUEL IBRAHIM Ka Isa(you're able) Chorus:Hey..,e,eh. Ka Isa (2x)(ya Yesuna) Ka Isa in yi Maka yabo, Ka Isa (2x)(o,o,oh), Ka Isa in girmamaka (chorus 2x) VERSE 1.kaine Allahna kananan da iko, Kaine Allahna Wanda baya gyangyadi, Kaine Allahna bawani kamarka, ka Isa in girmamaka (2x)Ni zan you Maka sujada oh ya Allahna (o,o,o,o,oh), Ni zan girmama sunan oh ya Jehovah (o...o...oh), Ni zan daukaka sunan ka oh ya Mai iko, Ka Isa in chorus: Ka Isa (2x)(oh ya Allahna), Ka Isa in yi Maka yabo, Ka Isa (2x)(oh ya Allahna), Ka Isa in girmamaka(oh ya Allahna). VERSE:2.A cikin Anabawa bawani kamarka, A cikin Manzanai bawani kamarka, oh Kaine farkon komai da karshe ya Allahna, Ka Isa in girmamaka. A cikin gwamnonoma bawani kamarka, A cikin Mallamai bawani kamarka, oh Kaine Allahn-alloli oh ya Jehovah ka Isa in girmamaka. Chorus: Ka Isa (2x)(Ka Isa 5x), Ka Isa in yi Maka yabo. Ka Isa (2x), Ka Isa in girmamaka (Kaine Allahn-alloli), Kaine Allahn-alloli oh ya Jehovah Ni Zan girmama sunan ka Don ka Isa yabo, Kaine Allahn-alloli oh ya Jehovah, Ka Isa in girmamaka (2x)(o,o,o,o,oh)(o,o,oh). VERSE: 3.Malaiku ma suna ta yabonka, kifaya da sunsaye ma na yabonka, oh Kaine Alpha,Omega oh ya Allahna, Ka Isa in girmamaka (2x). Dani da Iyalina muma zamu you yabonka (o,o,o,o,oh)(o,o,oh), dukan sarakai ma zasu you yabonka, oh Kaine Tsarkin-sarakuna ya Allahna, Ka Isa in girmamaka (o,o,o,o,oh) (o,o,oh). Chorus: Ka Isa (2x)(Jehovah- Yaweh, Jehovah-nissi (2x), Ka Isa in yi yabo, Ka Isa in girmamaka (Kaine Allahn-alloli) Kaine Allahn-alloli oh ya Jehovah Ni Zan girmama sunan ka Don Ka Isa yabo. Kaine Allahn-alloli oh ya Jehovah Ka Isa in girmamaka (2x)(ka isa)(Ka Isa 4x)(In yimaka yabo)

Post a Comment

0 Comments
* Please Don't Spam Here. All the Comments are Reviewed by Admin.