[Music & Lyrics] SUJADA || SMITH DAN AREWA || Prod. By GMARK ||

 

Download and listen to Sujada by Smith Dan Arewa. Also enjoy the full lyrics as you play the song.

DOWNLOAD_AUDIO Sujada_Smith_Dan_Arewa_mp3

Produced by GMARK.


LYRICS BELOW:

Eyele le le le  le..

Toh.. Mallam Smith kenen, Na Arewa kenan.

Umm.......

Dan Arewa nake, na fito da waka, aii salon kenan

Nazo ta Sujada ga Isah..


Sujada.... Ni Zan baka

(Isah Madaukaki)

Yabo.... Ni Zan baka

(Isah Madaukaki)2x

 

Verse 1

  *Na fito da yabon Isah, 

*Da molo garaya zan tattauna,

*Mallam dare da Mallam Rana,

*Nayi Kira ku fito.....

*Mu bubuga Algaita, mu dadaka molo,

*Aii dole mu bubuga garaya, *Mu daukaka isah.

*Aii isah ya Isa yabo

Aii dole in daukaka sunan ka

*Ubangiji Mai runduna

*Ubangiji Mai ikon komai da komai...


 Sujada.... Ni Zan baka

(Isah Madaukaki)

Yabo.... Ni Zan baka

(Isah Madaukaki)2x


Sujada.... Ni Zan baka

(Isah Madaukaki)

Yabo.... Ni Zan baka

(Isah Madaukaki)2x


 *Babana ko kasan ikon Allah ne kake Raye

Mamana ko kinsan inkon Allah ki ke raye.

      * Wasu na asibiti wasu na kwance a gidaje....

   Wasu ko sun Zama matatu, 

Ku taho, ku maso, kuzo mu daukaka sunan sa...

Eyele le le le le le le..

    

Sujada.... Ni Zan baka

(Isah Madaukaki)

Yabo.... Ni Zan baka

(Isah Madaukaki)3x

Post a Comment

6 Comments
* Please Don't Spam Here. All the Comments are Reviewed by Admin.
Slizzy_Dha_Yrn said…
I'm blessed with this song 🎶
@Smith_Dan_Arewa
More grace of God and wisdom 💙💯
Slizzy_Dha_Yrn said…
I'm blessed with this song 🎶
@Smith_Dan_Arewa
More grace of God and wisdom 💙💯
Unknown said…
Really appreciate brother...
Unknown said…
Thank you my boss...