Download "Ni Na Yesu Ne" done by George Amaziah. A song produced by Kulsolo.
DIRECT_DOWNLOAD_HERE Ni_Na_Yesu_Ne_mp3
As you enjoy the song, feel free to follow or copy the lyrics below:
NI NA YESU NE LYRICS
Intro
Yesu nawa, Zan dauka gijiyen ka
Ko ina Zan je har abada
Har iyacachin rayuwata
Donmin cikin ka akwai iko, akwai karfi
Akwai Kuma yanchi hallelujah
Ooh thank you Jesus
Chorus
Ni Na Yesu Ne (Ko ina Zan je 2x)
Zan dauka gijiyen ka (Ko ina Zan je 2x)
Zan dauka gijiyen ka (Ko ina Zan je 2x
Verse
Ko duniya ta ki Ni
Kai ne nawa... Kai ne nawa
Ko cikin wahala
Kai ne nawa... Kai ne nawa
Don na San bazaka yashe ni ba
Mai fansa ta..Mai kauna ta
Don Na San bazaka barni ba..in Sha kuniya ba
Yes nawa....
Chorus
Ni Na Yesu Ne (Ko ina Zan je 2x)
Zan dauka gijiyen ka (Ko ina Zan je 2x)
Zan dauka gijiyen ka (Ko ina Zan je 2x)
Bridge
Yesu nawa....
Yesu nawa....
Mail: georgeamazy11@gmail.com
Facebook: George Molben
Instagram: George Molben
Twitter: George Molben
WhatsApp: 09035733540
Audiomack: George Amaziah