I'm proud to be one is one among their many recorded songs.
Click to download this one as we bring to you other good songs by them.
They call themselves MAZAN PLATEAU.
DOWNLOAD HERE MAZAN_PLATEAU_PROUD_TO_BE_ONE_Mp3
Its really good to be proud of where you are from.
Enjoy...
BY
MAZAN PLATEAU [DIIMISH & MAIYII]
Eeehh!
Assalama alaikun
Bakin ku alaikum
Ku saurara
Na we Mazan Plateau dey yearn
Diimish da Maiyii
Na we Mazan Plateau dey yearn
Verse One [Maiyii]
Da ce Allah ya hallice ni
A wata jiha in ba da Plateau
Da za in yi kuka in roke Shi
Ya sa ni jihan da ni nake so
Da yake Ya san Ni kuma
Na son ni da kuma abinda ni nake so
Sai Ya hallice ni kuma Ya sa ni
A cikin jihan da Shi ya fi so
Plateau...
Verse One [Diimish]
Da ce Allah ya hallice ni
A wata jiha in ba da Plateau
Da za in yi kuka in roke Shi
Ya sa ni jihan da ni nake so
Da yake Ya san Ni kuma
Na son ni da kuma abinda ni nake so
Sai Ya hallice ni kuma Ya sa ni
A cikin jihan da Shi ya fi so
Plateau...
Chorus [Maiyii & Diimish]
A Mazan Plateau
Yan Plateau
Mutanen Plateau
(Am proud to be one) 2X
A mutanen Plateau
Yan Plateau
Masoyan Plateau
(Am Proud To Be One) 2X
Am Proud To Be One....3X
Verse Two [Diimish]
Da zan hauro gida
In ga tsofoffi na
Iyayena da yan'uwana
Mutane da dama
Suna ta tambaya na
Ko an gama yaki ko
Sai na fashe da dariya
Da karfi don na sani
Matsorata ne
In kuna neman Maza
Wato Mazan Kwarai
Ku taho jihan Mazaje
Plateau...
Verse Two [Maiyii]
Hausawa sun shigo jihata
Sai da sun yi jijjiya
In'yamarai sun shigo jihata
Suka sha'afa domin shagulgula
Yarbawa sun shigo jihata
Suka shaida Aljanna ne
Turawa kuma suna ta kaura
Da zama zuwa jihata
Plateau...
Chorus [Maiyii & Diimish]
A Mazan Plateau
Yan Plateau
Mutanen Plateau
(Am proud to be one) 2X
A mutanen Plateau
Yan Plateau
Masoyan Plateau
(Am Proud To Be One) 2X
Am Proud To Be One....3X
Verse Three [Diimish]
Gidan da za'in gina...
A Plateau za na gina
in da za in zauna...
A Plateau za na zauna
Yarinyan da za na aura
Yar Plateau ko kuma masoyiyar mu
'Yayan da zamu haifa...
Yan Plateau za mu haifa
A Plateau...
Verse Three [Diimish]
Gidan da za'in gina...
A Plateau za na gina
in da za in zauna...
A Plateau za na zauna
Yarinyan da za na aura
Yar Plateau ko kuma masoyiyar mu
'Yayan da zamu haifa...
Yan Plateau za mu haifa
A Plateau...
We are outstanding...
That's why we are standing...
What a last man standing!!!...
So we will keep standing...
We got understanding...
That's why we are standing
Our understanding...
Made us outstanding...
Chorus [Maiyii & Diimish]
A Mazan Plateau
Yan Plateau
Mutanen Plateau
(Yeah, Am proud, to be one, to be one, to be one) 2X
A mutanen Plateau
Yan Plateau
Masoyan Plateau
(Am Proud To Be One) 2X
(Yeah, Am proud, to be one, to be one, to be one) 2X
BY
MAZAN PLATEAU [DIIMISH & MAIYII]
Eeehh!
Assalama alaikun
Bakin ku alaikum
Ku saurara
Na we Mazan Plateau dey yearn
Diimish da Maiyii
Na we Mazan Plateau dey yearn
Verse One [Maiyii]
Da ce Allah ya hallice mu
A wata jiha in ba da Plateau
Da za mu yi kuka mu roke Shi
Ya sa mu jihan da mu muke so
Da yake Ya san mu kuma
Na son mu da kuma abinda mu muke so
Sai Ya hallice mu kuma Ya sa mu
A cikin jihan da Shi ya fi so
Plateau...
Verse One [Diimish]
Da ce Allah ya hallice mu
A wata jiha in ba da Plateau
Da za mu yi kuka mu roke Shi
Ya sa mu jihan da mu muke so
Da yake Ya san mu kuma
Na son mu da kuma abinda mu muke so
Sai Ya hallice mu kuma Ya sa mu
A cikin jihan da Shi ya fi so
Plateau...
Chorus [Maiyii & Diimish]
A Mazan Plateau
Yan Plateau
Mutanen Plateau
(Am proud to be one) 2X
A mutanen Plateau
Yan Plateau
Masoyan Plateau
(Am Proud To Be One) 2X
Am Proud To Be One....3X
Verse Two [Diimish]
Da zan hauro gida
In ga tsofoffi na
Iyayena da yan'uwana
Mutane da dama
Suna ta tambaya na
Ko an gama yaki ko
Sai na fashe da dariya
Da karfi don na sani
Matsorata ne
In kuna neman Maza
Wato Mazan Kwarai
Ku taho jihan Mazaje
Plateau...
Verse Two [Maiyii]
Hausawa sun shigo jihata
Sai da sun yi jijjiya
In'yamarai sun shigo jihata
Suka sha'afa domin shagulgula
Yarbawa sun shigo jihata
Suka shaida Aljanna ne
Turawa kuma suna ta kaura
Da zama zuwa jihata
Plateau...
Chorus [Maiyii & Diimish]
A Mazan Plateau
Yan Plateau
Mutanen Plateau
(Am proud to be one) 2X
A mutanen Plateau
Yan Plateau
Masoyan Plateau
(Am Proud To Be One) 2X
Am Proud To Be One....3X
Verse Three [Diimish]
Gidan da za'in gina...
A Plateau za na gina
in da za in zauna...
A Plateau za na zauna
Yarinyan da za na aura
Yar Plateau ko kuma masoyiyar mu
'Yayan da zamu haifa...
Yan Plateau za mu haifa
A Plateau...
Verse Three [Diimish]
Gidan da za'in gina...
A Plateau za na gina
in da za in zauna...
A Plateau za na zauna
Yarinyan da za na aura
Yar Plateau ko kuma masoyiyar mu
'Yayan da zamu haifa...
Yan Plateau za mu haifa
A Plateau...
We are outstanding...
That's why we are standing...
What a last man standing!!!...
So we will keep standing...
We got understanding...
That's why we are standing
Our understanding...
Made us outstanding...
Chorus [Maiyii & Diimish]
A Mazan Plateau
Yan Plateau
Mutanen Plateau
(Yeah, Am proud, to be one, to be one, to be one) 2X
A mutanen Plateau
Yan Plateau
Masoyan Plateau
(Am Proud To Be One) 2X
(Yeah, Am proud, to be one, to be one, to be one) 2X